Bakonmu A Yau
Barista Al-Zubair kan matakin daina holin waɗanda ake zargi da ƴansanda ke yi
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:29
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Sufeta Janar na ƴansandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya jaddada umarnin Antoni Janar na ƙasar, kan haramcin holin waɗanda ake zargi da aikata laifuka da jami’an tsaro ke yi ga manema labarai, ba tare da an hukuncin kotu ba. Ya ce a lokuta da dama jam’an tsaro basa iya gabatar da hujjoji kan zarge-zagen a gaban kotu, duk da cewa an nuna wa duniya fuskokinsu, lamarin da ya ce ya sabawa dokokin kare hakkin ɗan adam. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar tsakanin Khamis Saleh da Barista Al-Zubair Abubakar........