Bakonmu A Yau
Dakta AbdulHakim Funtua kan harin Isra'ila da ya hallaka Falasɗinawa sama 400
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:28
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Ƙasashe da hukumomi na ci gaba da yin tsokaci daban daban a kan halaka Falasɗinawa sama da 400 da Isra’ila ta yi jiya Talata a Gaza, lamarin da ya rusa yarjejeniyar tsagaita wutar da ta shafe watanni biyu tana aiki a yankin. Wani batu da ya ɗauki hankali bayan harin kuma shi ne, alwashin da Fira Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sha na amfani da ƙarfi fiye da na baya wajen ƙwato ragowar mutane kusan 60 da ƙungiyar Hamas ke riƙe da su a Zirin na Gaza. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Nura Ado Suleiman da Dakta AbdulHakim Garba Funtua kan wannan lamari......