Bakonmu A Yau
Dakta Khadija Abdullahi kan Ranar Mata ta Duniya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:24
- Mais informações
Informações:
Sinopse
A Asabar ɗin nan ce ake bikin Ranar Mata ta Duniya, wanda aka fara gudanar da ita fiye da shekaru 100 da suka gabata, domin kare haƙƙoƙin matan da kuma samar da daidaito tsakaninsu da takwarorinsu maza.Taken ranar bana dai shi ne ‘Buƙatar gaggauta cimma muradin haƙƙoƙin na mata'. A kan wannan rana ta musamman da aka ware wa Mata, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dr Khadija Abdullahi Iya.........