Bakonmu A Yau

Farfesa Balarabe Sani Garko kan magance matsala mutuwar mata da jarirai

Informações:

Sinopse

Gwamnatin Najeriya ta bai wa jihohin kasar Dala biliyan guda domin amfani da shi wajen magance matsalar da ake samu na mutuwar mata da jarirai lokacin haihuwa.Ministan lafiyar kasar Mohammed Pate ya sanar da haka.Domin jin tasirin da zai yi,Bashir Ibrahim Idriss ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.