Tambaya Da Amsa

Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch

Informações:

Sinopse

Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku  tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..

Compartilhar