Bakonmu A Yau

Janar Pascal Lanni kan ficewar dakarun Faransa daga Chadi

Informações:

Sinopse

A ranar Asabar ce Faransa ta mika sansanin sojinta na biyu a kasar Chadi ga mahukuntan kasar a wani bangare na janye sojojinta a karshen watan Janairu.Kimanin sojoji Faransa 100 ne suka bar sansanin Abéché a ranar Asabar, kafin janye na Djamena su kusan 1000.A tattaunawarsa da Ibrahima Timbi Bah, Editan sashin Fulatanci na RFI, kwamandan dakarun Faransa a Afrika Janar  Pascal Lanni ya yi karin haske kan ficewarsu daga Afirka.