Bakonmu A Yau
Tijjani Gamawa a kan ƙuraƙuran da sojin saman Najeriya ke yi kan farar hula
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:24
- Mais informações
Informações:
Sinopse
'Yan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyi daban daban dangane da harin saman da sojoji suka kai a kan 'Yan sakai a Jihar Zamfara, wanda ya hallaka akalla mutane 15. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro kuma tsohon sojin sama Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan lamarin, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.