Bakonmu A Yau
Ambasada Abdullahi Bindawa: Gudunmawar marigayi Jimmy Carter ga duniya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:36
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Ana ci gaba da jimamin mutuwar tsohon shugaban Amurka Jimmy Carter wanda ke shan jinjina saboda irin gagarumar rawar da ya taka wajen samar da zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya da kuma ingantan rayuwar talakawa a ƙasashen Afrika da suka haɗa da Najeriya da Nijar. Ambasada Abdullahi Bindawa, na ɗaya daga cikin jami’an da suka yi aiki kut da kut tare da Jimmy Carter, ga kuma abin da yake cewa kan marigayi a hirarsa da Abdurrahman Gambo AhmadKu latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu