Kasuwanci

Duba kan batun ƙarin kuɗin kira da Data da Kamfanonin sadarwa suka yi a Nigeriya

Informações:

Sinopse

SHirin na wannan  ya mayar da hankali ne akan ƙarin kuɗin kira da damar shi internet wato Data, da kmafnonin sadarwa suka yi a Nijeriya. Bayan da Hukumar dake kula da kamfanonin sadarwa NCC ya amince. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.