Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan hare-haren soji da ke kashe fararen hula bisa kuskure

Informações:

Sinopse

A baya-bayan hare-haren sojojin Najeriya kan ƴan ta’adda na shafar fararen hula musamman ƴan sa kai da ke taimakawa wajen yaƙar matsalolin tsaro. Matsalar na ƙara yawaita inda a kwanan nan sojojin suka kai hari a jihohin Sokoto da Zamfara wanda ya halaka fararen hula fiye da 100, yayin da a kowane lokaci sojojin kan musanta hakan , daga baya kuma su ce za su gudanar da bincike.Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...